Wannan shine tool box da zamu bayar kyauta ga sababbin d'alibai da zamu d'auka wannan watan domin Koya musu sana'ar aikin solar cikin sauk'i a harshen hausa.
Wannan karon mun sake bud'e rijista domin koyon aikin solar akan farashi Mai sauk'i.
Bayan tool box da zaka samu kyauta. Zaka samu handout da certificate Shima kyauta.
Zamu Koya Maka dabarun kasuwanci Shima kyauta.
Kad'ai kaBiya N250k domin Samun wannan garab'asa.
Wannan karon oga Mahe Abdulrahman Alkali shugaban wannan company shine zai bada training dakansa.
Munayin training d'inne a ranakun asabar da lahadi na tsawon sati takwas 8.
Masu sha'awar shiga zasu samemu a 95 hauren mototoci kofar na'isa kano state Nigeria.
Akira 08025265364 domin k'arin bayani.
Idan ka shirya Kayi rijistar Kayi joining wannan group dake k'asa .