
koyon aikin solar da hausa a kano
- Date and Time
- Location
- Gwale, Kano, Nigeria, Minna
Wannan shine tool box da zamu bayar kyauta ga sababbin d'alibai da zamu d'auka wannan watan domin Koya musu sana'ar aikin solar cikin sauk'i a harshen hausa. Wannan karon mun sake bud'e rijista domin koyon aikin solar akan farashi Mai sauk'i. Bayan tool... Read More