*FILAYE MASU MATUKAR KYAU AKAN TSARIN "EASY BUY" WATO (LOAN) TSARIN BIYAN KUDI KADAN KADAN A JANGUZA LANGEL, KANO.*
*M.I. REAL ESTATE AND GENERAL ENTERPRISES LTD.*
*GIRMA DA FADI*
50 BY 50 CIKAKKU
25 BY 50 CIKAKKU
*WURIN DA FILAYE SUKE*
JANGUZA LANGEL MAKWALLA (FILAYE NE AKAN TSARIN GINA WA DON ZAMA )
*KUDIN FILAYE*
1. *50 BY 50*
NAIRA MILIYAN UKU DA DUBU DARI BIYU KACAL ( *N3,200,000* )
2. *25 BY 50*
NAIRA MILIYAN DAYA DA DUBU DARI SHIDA KACAL ( *N1,600,000* )
*TSARIN MALLAKAR FILI*
1. ZA'A SAYI APPLICATION FORM *N10,000*( NON-REFUNDABLE)
2. 50 BY 50 ZA'A FARA DA BIYAN KUDI NAIRA DUBU DARI BIYU ( *N200,000* ) DA FARKO WATO ( *INITIAL DEPOSIT* ), SAI KUMA DUK KARSHEN WATA ZA'A RINQA BIYAN KUDI NAIRA DUBU DARI ( *N100,000* ) HAR NA TSAWON WATANNI 30 A JERE BABU FASHI.
3. 25 BY 50 KUMA ZA'A FARA DA BIYAN KUDI NAIRA DUBU DARI DAYA ( *N100,000* ) DA FARKO WATO ( *INITIAL DEPOSIT* ), SAI KUMA DUK KARSHEN WATA A CIGABA DA BIYAN NAIRA DUBU HAMSIN ( *N50,000* ) HAR NA TSAWON WATANNI 30 A JERE BABU FASHI.
*TAKARDUN MALLAKAR FILI*
1. LOCAL GOVERNMENT CERTIFICATE
2. TAKARDAR SHAIDAR CINIKI ( *SALE AGREEMENT* ) TA KAMFANI
3. SITE PLAN DAUKE DA LAMBAR FILI DA MUTUM YA SIYA
4. TAKARDAR SHAIDAR BIYAN KUDIN FILI ( *RECEIPT* )
*ABIN LURA*
AKWAI SHARUDA DA KA'IDOJI MUSAMMAN DANGANE DA BATUN BIYAN KUDIN FILI NA WATA WATA. ANA SHAWARTAR MUTUM DA YA FARA LURA DA HANYAR SHIGOWAR KUDINSA ( *SOURCE OF INCOME)* KAFIN SHIGA TSARIN KAI TSAYE.
*ADIRESHINMU*
SHAGO MAI LAMBA 1-2 KASAN BENE, ISAH SUWAID PLAZA KUSA DA NEXT DOOR PARK STADIUM, FARKON LAYIN TUDUN YOLA GATE 5, GWALE, JIHAR KANO, NAJERIYA.
MUNA GODIA KWARAI DA GASKE.
08069375042
08120283039
...