Team #MijinMalama Wato Team Natural Star �(Nani).
Sunan Gaskiya: #Naveen Babu Ghanta
Sunan Fina-finai: #Nani (Natural Star)
An Haifesa: #24_February_1984
Wurin Haihuwa:#Hyderabad_Telangana_India �
Sana’a:#Nani ɗan wasan kwaikwayo ne kuma mai shirya fina-finai a cikin masana’antar Telugu (Tollywood). Ya shahara saboda salon wasan kwaikwayo na dabi’a, barkwanci da kuma iya shiga cikin nau’ukan fina-finai daban-daban�.
Aikinsa Na Farko : Ya fara aikin fim a matsayin mataimakin darekta kafin ya fara fitowa a fim�.
#Ashta _Chamma_2008.
Shine film dinsa na farko
Fitattun Fina-finansa:
#Eega_2012
#Yeto_Vellipoyindhi_Manasu (2012)
#Bhale_Bhale_Maghadivoy_2015
#Jersey_2019
#Shyam_Singha_Roy_2021
#Dasara_2023
Lambobin yabo:
Nani ya ci lambobin yabo da dama ciki har da Nandi Awards, da Filmfare Awards South, saboda kyakkyawan wasan kwaikwayo�.
Yana da mabiya da yawa kwarewa da saukin hali shiya kaishi Matsayin dayake a Yanzu�.
Dawane film kake Tunawa da Nani�.
@Mijin_Malama �
Also check out other Entertainment events in Kaduna.