Mutane da dama suna ganin kuɗi shi ne ginshiƙin rayuwa, amma gaskiya ba haka ba ne. Kuɗi za ka iya nema ka rasa, ka nema ka samu, amma lokaci idan ya tafi, baya dawowa.
Lokaci shi ne rayuwa. Idan ka ɓata shi, ka ɓata rayuwarka. Shi ya sa duk mai hikima ke amfani da lokacin sa wajen abubuwan da zasu amfane shi da duniya da lahira.
Ka tuna, mai iya sarrafa lokacinsa zai iya tara kuɗi, ilimi, da nasara. Amma wanda ya raina lokaci, ko da ya tara kuɗi, ba zai iya sayen lokacin da ya ɓata ba.
Ya Allah Ka sa mu kasance masu daraja da kiyaye lokutanmu, Ka tsare mu daga ɓata lokaci a banza, Ka cika lokacinmu da ayyukan alheri da nasara.
Sulaiman Abubakar ��. #sirrincigaba
Stay in the loop for updates and never miss a thing. Are you interested?
Yes
No
Undo
Interested
Ticket Info
To stay informed about ticket information or to know if tickets are not required, click the 'Notify me' button below.
Advertisement
Nearby Hotels
Kofar Gombe, Bauchi, near zubair madaki mosque,Bauchi, Jos, Nigeria