🌙 Barkanmu da shigowar watan Ramadan mai albarka 🌙
Ina taya dukkan al’ummar Musulmi murna da wannan babban wata da Allah Ya sake nuna mana rahama da gafara a cikinsa. Ramadan wata ne na ibada, hakuri, kyautatawa da gyaran zukata.
Mu yi ƙoƙari mu cika wannan wata da:
🤲 yawaita addu’a
📖 karatun Al-Qur’ani
🕌 sallah da neman kusanci ga Allah
❤️ yafiya, tausayi da kyautatawa ga juna
Mu nisanci gulma, ƙiyayya, zagi da duk abin da zai rage ladan azuminmu. Kada mu bari Ramadan ya wuce kamar sauran watanni ba tare da mun canza halayenmu ba.
Allah Ya karɓi azumi, sallah da dukkan ayyukan alherinmu, Ya sa mu dace da Rahamarsa.
Ramadan Mubarak 🌙🤍
Stay in the loop for updates and never miss a thing. Are you interested?
Yes
No
Undo
Interested
Ticket Info
To stay informed about ticket information or to know if tickets are not required, click the 'Notify me' button below.