

# Event Details

- **Event Name**: Darasin koyon online business 
- **Event Start and End Date**: Thu, 25 Dec, 2025 at 09:00 am – Thu, 25 Dec, 2025 at 10:00 am
- **Event Description**: Da Lilan da Yasa Ba'a Samun Ciniki a Online Business Daga August Zuwa October 

Ga dabarun yadda zaka iya amfani a wannan lokacin da kasuwa ke sanyi (August–October) ka maida shi damar samun customers.

1. Ka yi amfani da Price Strategy

Ka rage farashi ka yi special discount
Ka saka Buy 2 get 1 free ko Free delivery
Mutane suna son ganin dama musamman a lokacin da ba su da kuɗi sosai.


2. Ka jawo su da Promo

Ka ƙirƙiri small packages masu arha da saukin saya.
Misali, idan kana saida kaya masu tsada ka kawo ƙarami wanda kowa zai iya siya.


3. Ka ƙarfafa Online Marketing

Wannan lokacin mutane basa fita sosai saboda damina.
Ka mayar da hankali kan Facebook, WhatsApp, Instagram domin ka jawo su daga gida.
Ka yi amfani da short videos &amp; pictures masu kayatarwa.


4. Ka gina Relationship da Customers

Wannan lokacin ba wai kawai siyarwa ba amma ka mai da hankali wajen girmama su tambayar ra’ayinsu yi musu godiya.

Ka tuna idan sun ji daɗi a wannan lokaci su ne za su dawo da yawa lokacin hayaniya (November–December).


5. Ka yi Preparation don Peak Season

Ka tattara sunayen customers a contact list.
Ka riga ka shirya kayan da za ka fitar a lokacin ciniki mai yawa (Christmas, New Year, da weddings).


6. Ka yi Creative Marketing

Ka shirya giveaway ko quiz a social media, wanda zai ja hankalin mutane.
Ko ka haɗa da wasu abokai ka yi collaboration promo 

From Expert Business Consultant ( BURHAN )
Whatsapp number 07067500697

#businessinnigeria 

#entrepreneurshipinnigeria 

#nigerianentrepreneur 

#startupnigeria 

#naijabusiness 

#nigerianbusiness 

#naijaentrepreneur 

#naijastartups
- **Event URL**: https://allevents.in/minna/darasin-koyon-online-business/200029009249119
- **Event Categories**: contests, new-year, christmas
- **Interested Audience**: 
  - total_interested_count: 498

## Ticket Details


## Event venue details

- **city**: Minna
- **state**: NE
- **country**: Nigeria
- **location**: Kano State, Kano, Nigeria
- **lat**: 11.98789
- **long**: 8.53915
- **full address**: Kano State, Kano, Nigeria, Meals and More, State Rd, Fagge, Nigeria, Minna

## Event gallery

- **Alt text**: Darasin koyon online business
  - **Image URL**: https://cdn-az.allevents.in/events3/banners/0b4db887ee0b01b83d38d8b49a66576a5dbdaea62abb151b199c36221d7bd149-rimg-w1080-h1920-dc2b2b2b-gmir?v=1766022101

## FAQs

- **Q**: When and where is Darasin koyon online business  being held?
  - **A:** Darasin koyon online business  takes place on Thu, 25 Dec, 2025 at 09:00 am to Thu, 25 Dec, 2025 at 10:00 am at Kano State, Kano, Nigeria, Meals and More, State Rd, Fagge, Nigeria, Minna.
- **Q**: Who is organizing Darasin koyon online business ?
  - **A:** Darasin koyon online business  is organized by Arewa Business Hub.

## Structured Data (JSON-LD)

```json
[
    {
        "@context": "https://schema.org",
        "@type": "Event",
        "name": "Darasin koyon online business",
        "image": "https://cdn-az.allevents.in/events3/banners/0b4db887ee0b01b83d38d8b49a66576a5dbdaea62abb151b199c36221d7bd149-rimg-w1080-h1920-dc2b2b2b-gmir?v=1766022101",
        "startDate": "2025-12-25",
        "endDate": "2025-12-25",
        "url": "https://allevents.in/minna/darasin-koyon-online-business/200029009249119",
        "location": {
            "@type": "Place",
            "name": "Kano State, Kano, Nigeria",
            "address": {
                "@type": "PostalAddress",
                "streetAddress": "Meals and More, State Rd, Fagge, Nigeria",
                "addressLocality": "Minna",
                "addressRegion": "NE",
                "addressCountry": "NG"
            },
            "geo": {
                "@type": "GeoCoordinates",
                "latitude": "11.98789",
                "longitude": "8.53915"
            }
        },
        "eventAttendanceMode": "https://schema.org/OfflineEventAttendanceMode",
        "description": "Da Lilan da Yasa Ba'a Samun Ciniki a Online Business Daga August Zuwa October \n\nGa dabarun yadda zaka iya amfani a wannan lokacin da kasuwa ke sanyi (August–October) ka maida shi damar samun customers.\n\n1. Ka yi amfani da Price Strategy\n\nKa rage farashi ka yi special discount\nKa saka Buy 2 get 1 fre",
        "organizer": [
            {
                "@type": "Organization",
                "name": "Arewa Business Hub",
                "url": "https://allevents.in/org/arewa-business-hub/26862767",
                "description": "Arewa Business Hub, Kano. 242 likes · 3 talking about this. Empowering Northern Entrepreneurs to grow smarter online 🚀\nDigital Marketing • Business..."
            }
        ]
    }
]
```