

# Event Details

- **Event Name**: Wa'azin jiha
- **Event Start and End Date**: Wed, 01 Apr, 2026 at 08:00 am
- **Event Description**: SANARWA!     SANARWA!!     SANARWA!!! 

WA'AZIN JIHA A GARIN PIRI  TA KARAMAR HUKUMAR KWALI DA KE BABBAN BIRNIN TARAYYA ABUJA NAJERIYA. 

         (16/07/1447H - 04/01/2026 ). 

Shugaban Kungiyar JIBWIS FCT Abuja,
(Alh. Salihu Hayatu Bambale) 
 
Shugaban Majalisar Malamai,
(Sheikh Muhammad Auwal Mai Gaskiya) 

 Daraktan Agaji:
(Alh Umar Isma'il) 

A Madadin Kungiyar, Suna Farin Cikin Gayyatar Al'ummar Musulmai Zuwa Gagarumin Wa'azin Jiha Da Suka Shirya Kamar Haka :

Rana:  Lahadi ( 16/07/1447AH - 04/01/2026 ).

Lokaci: Da Zarar An Kammala Sallar Magriba.
Karfe: 7:00pm Insha Allah.

Wuri: Masallacin Jumuah Na Jibwis PIRI Ta Kwali F.C.T  Abuja.

Wa'azin Zai Fara Ne Da Ayyukan Kwamitin Da'awah ƙarƙashin Kwamitin Da'awah Na Fct Wanda (Sheikh  Muhammad Rabiu Abdullahi Almisry) Ke Jagoranta. 

Ranar Lahadi: 04/01/2026 - (16/07/1447)

Daga Cikin Ayyukan Da Za'a Gabatar  Akwai:

1. Muhadara Ga Mata
2. Wa'azin Dare 
3.Isar Da Muhimman Sakonni Ga Al'ummah.

AKWAI GAGARUMAR MUHADARA GA MATA: 

Mai Taken:
 " HALINDA MUKE CIKI A YAU, INA MAFITA "

MAI GABATARWA:
Sheikh Imam Mahmud Sani Albany Die Die. 

Wuri: Masallacin Jumuah Na Jibwis PIRI Ta Kwali F.C.T Abuja.

Lokaci: 10Am Na Safe Insha Allah 
Rana: Lahadi 04/01/2026 -16/07/1447

Kaɗan Daga Cikin Malamai Da Alaramomi Masu Wa'azin Dare Sun Hada Da:

1. Sheikh Muhammad Auwal Mai Gaskiya
(Shugaban Majlisar Malamai FCT)
2. Sheikh Adam Isah Sahibul Quwwah
(Mataimakin Shugaban Majlisar Malamai FCT)
3. Sheikh Abdullahi Ahmad Karshi
(Sakataren Majlisar Malamai FCT)
4. Sheikh Ibrahim Aliyu Kaduna
(Mataimakin Sakataren Majlisar Malamai FCT)
5.Sheikh Rabiu Abdullahi Almisry
(Daraktan  Kwamitin Da'awah FCT)
6.Sheikh Abdurrahman Azzamfari
(Daraktan kwammitin   Ilimi na  FCT)
7. Sheikh Dr Yunus Almadani
(Chairman Tafsir Posting Committee)
8. Sheikh Auwal Alkashnawi
9. Sheikh Sa'id Khalifa Dei Dei
10. Sheikh Mahmud Assalafy
11. Sheikh Mahmud Sani Albani MC 11.
12. Sheikh Abubakar Abdullahi Yelwa
(Shugaban Kungiya Na Amac)
             ALARAMMOMI:

1.Alaramma Tukur Jekada
(Shugaban Majlisar Alaramomi FCT )
2. Alaranma Aliyu Ibrahim Paki
(Mataimakin Shugaban Majlisar Alaramomi FCT )
3. Alaramma Mubarak Mukhtar
(Sakataren Majlisar Alaramomi FCT)
4. Alaramma Nasiru Dan Malam
5. Alaramma Gamawa.

Da Sauran Malamai Da Alaramomi InSha ALLAH ?

Sanarwa Daga :- ?
Sakataren JIBWIS FCT Abuja
(Alh Awwal Rabiu Rigachikun)

Ta Hannun:
Chairman Working Committee FCT Abuja.(Alh. Ahmad Adamu Jingi), Da Sakataren Yada Labarai Na FCT Dakuma Hadin Gwuiwar  JIBWIS Social Media, FCT Abuja Nigeria ??

ALLAH Ya bada Ikon Zuwa Amin. ?
- **Event URL**: https://allevents.in/abuja/waazin-jiha/200029780889608
- **Event Categories**: 
- **Interested Audience**: 
  - total_interested_count: 5

## Ticket Details


## Event venue details

- **city**: Abuja
- **state**: FC
- **country**: Nigeria
- **location**: Garki I, Abuja
- **lat**: 9.0379539887558
- **long**: 7.4813159922144
- **full address**: Garki I, Abuja, Nigeria

## Event gallery

- **Alt text**: Wa'azin jiha
  - **Image URL**: https://cdn-az.allevents.in/events7/banners/056920510524f4129ce2c81cc8d83c2cde0d72f6b23b256f614c4174336be7b3-rimg-w720-h720-dcfdf7c2-gmir?v=1774824837

## FAQs

- **Q**: When and where is Wa'azin jiha being held?
  - **A:** Wa'azin jiha takes place on Wed, 01 Apr, 2026 at 08:00 am to Wed, 01 Apr, 2026 at 08:00 am at Garki I, Abuja, Nigeria.
- **Q**: Who is organizing Wa'azin jiha?
  - **A:** Wa'azin jiha is organized by Jibwis Old Kutunku Gwagwalada Fct Abuja.

## Structured Data (JSON-LD)

```json
[
    {
        "@context": "https://schema.org",
        "@type": "Event",
        "name": "Wa'azin jiha",
        "image": "https://cdn-az.allevents.in/events7/banners/056920510524f4129ce2c81cc8d83c2cde0d72f6b23b256f614c4174336be7b3-rimg-w720-h720-dcfdf7c2-gmir?v=1774824837",
        "startDate": "2026-04-01",
        "url": "https://allevents.in/abuja/waazin-jiha/200029780889608",
        "location": {
            "@type": "Place",
            "name": "Garki I, Abuja",
            "address": {
                "@type": "PostalAddress",
                "streetAddress": "Abuja, Nigeria",
                "addressLocality": "Abuja",
                "addressRegion": "FC",
                "addressCountry": "NG"
            },
            "geo": {
                "@type": "GeoCoordinates",
                "latitude": "9.0379539887558",
                "longitude": "7.4813159922144"
            }
        },
        "eventAttendanceMode": "https://schema.org/OfflineEventAttendanceMode",
        "description": "SANARWA!     SANARWA!!     SANARWA!!! \n\nWA'AZIN JIHA A GARIN PIRI  TA KARAMAR HUKUMAR KWALI DA KE BABBAN BIRNIN TARAYYA ABUJA NAJERIYA. \n\n         (16/07/1447H - 04/01/2026 ). \n\nShugaban Kungiyar JIBWIS FCT Abuja,\n(Alh. Salihu Hayatu Bambale) \n \nShugaban Majalisar Malamai,\n(Sheikh Muhammad Auwal Mai",
        "organizer": [
            {
                "@type": "Organization",
                "name": "Jibwis Old Kutunku Gwagwalada Fct Abuja",
                "url": "https://allevents.in/org/jibwis-old-kutunku-gwagwalada-fct-abuja/27551826"
            }
        ]
    }
]
```